Archive for October, 2023
Yadda Ake Samun Kuɗi a Yanar Gizo Ba Tare Da Yin Website Ba
A yau, intanet ya zama hanya mafi sauƙi da mutane ke amfani da ita wajen samun kuɗi daga gida. Amma mutane da yawa suna tunanin cewa dole ne sai sun mallaki website kafin su fara cin riba daga yanar gizo. Wannan ra’ayi ba gaskiya ba ne, domin akwai hanyoyi masu sauƙi da yawa da zaka […]