Archive for February, 2024

Yadda Za Ka Tsare Manhajojin Wayarka Da Password Cikin Sauki

Filed in Security by on February 22, 2024 0 Comments
Yadda Za Ka Tsare Manhajojin Wayarka Da Password Cikin Sauki

A yau mutane da yawa suna adana muhimman bayanai a wayarsu — banki, imel, hotuna, saƙonni. Don haka yana da kyau ka saka ƙarin kariya ta hanyar kasa password wa applications (wato app lock). Wannan zai hana wanda ya ɗauki wayarka ko ya samu dama da baya izini daga ganin ko amfani da wasu apps. […]

Continue Reading »