Archive for April, 2024
Yadda Za Ka Kirkiri Android App Cikin Sauƙi Ba Tare Da Coding Ba
A shekarar 2025, kirkirar Android app ba sai ka zama developer ba ko ka iya coding sosai. Yanzu akwai kayan aiki da manhajoji da zasu baka damar gina apps cikin sauƙi ta hanyar ja da sauke abubuwa (drag and drop), yin customization, da ƙara features masu sauƙi. Wannan yana da amfani ga dalibai, yan kasuwa, […]