Archive for May, 2025
Yadda Ake Tace Data Usage A Kan Wayar Android
A yau, yawancin mutane suna fama da karancin data saboda yawan apps da ke amfani da internet a bayan fage. Ko baka bude su ba, suna iya cin data da yawa. Wannan labarin zai bayyana yadda zaka tace (rage) amfani da data a kan wayar Android domin ka iya adana data É—inka kuma ka sarrafa […]