Muna maraba da kowa da kowa da yake da tambaya, shawara ko neman taimako game da duk wani abin da muka wallafa a wannan shafi. Idan ka gamu da wata matsala da ta shafi Android, shirye-shirye, ko kana buƙatar karin bayani game da wani darasi, za ka iya tuntuɓar mu ba tare da wata matsala ba.
Muna son jin ra’ayinka saboda hakan na taimaka mana mu san abin da ya dace mu inganta, da kuma yadda za mu ci gaba da samar da bayanai masu amfani. Ko kana da gyara, buƙata, ko wata shawara da ka ke ganin za ta amfani al’umma, muna buɗe kofa domin ka turo mana.
Ga hanyoyin da zaka iya tuntuɓar mu:
-
Aika mana da imel ta adireshin da muka bayyana a shafinmu.
-
Cika form ɗin tuntuɓa (contact form) da ke ƙasan shafin.
-
Rubuta mana a sashen comments a ƙarƙashin kowane labarin da ka karanta.
Muna ƙoƙarin amsa dukkan saƙonni cikin gajeren lokaci, domin mu tabbatar da cewa muna ba ka goyon bayan da kake bukata. Burinmu shi ne gina dangantaka mai kyau da masu karatunmu — domin wannan alaka ce ke sa aikinmu ya kasance mai daraja.
Ka ji daɗin tuntuɓar mu a duk lokacin da kake buƙata. Za mu yi murna da karɓar saƙonka.