Da fatan za ka karanta wannan shafi kafin ka ci gaba da amfani da wannan gidan yanar gizo. Ta amfani da shafin nan, kana nuna cewa ka yarda da duk sharuɗɗa da ka’idojin da muka bayyana. Idan kana da wani ɓangare da baka yarda da shi ba, muna roƙonka da ka daina amfani da shafin.

1. Amfani da Bayanai
Bayanan da muke wallafa a wannan shafi domin ilimi ne da faɗakarwa. Ba mu ɗaukar alhakin wata matsala da zata iya tasowa daga amfani da bayanan da ke nan. Mai ziyara na da alhakin bincike da tabbatar da ingancin bayani kafin ya yi amfani da shi.

2. Haƙƙin Mallaka (Copyright)
Dukkan rubuce-rubuce, hotuna, da bayanan da ke wannan shafi mallakinmu ne. Ba a yarda a kwafa su, rarraba su, ko yin amfani da su ba tare da izini ba. Idan kana so ka yi amfani da wani bayani daga shafin, dole ne ka tuntuɓe mu don neman izini.

3. Hanyoyin Waje (External Links)
A wasu lokuta muna saka hanyoyin da ke kaiwa zuwa wasu shafukan waje. Ba mu da iko a kan abun da suke ɗauke da shi, kuma ba mu ɗaukar alhakin duk abin da zai biyo bayan ziyartar su. Yin amfani da waɗannan hanyoyi yana kan alhakin ka.

4. Sauya Bayanai
Muna da damar sabunta ko sauya waɗannan sharuɗɗan a duk lokacin da ya zama dole. Ana ba masu amfani shawara su rika dubawa lokaci zuwa lokaci don ganin sabbin gyare-gyare.

5. Kare Bayananka (Privacy)
Muna kula da bayanan masu amfani, kuma ba mu raba bayanai ga ɓangare na uku sai idan doka ta bukaci hakan ko don tsaro. Don karin bayani game da yadda muke sarrafa bayananka, ka duba Privacy Policy ɗinmu.

6. Alhakin Amfani
Duk wani amfani da za ka yi da bayanan da ka samu daga wannan shafi yana ƙarƙashin cikakkiyar alhakin ka. Ba mu da alhakin hasara, illa, ko wata matsala da zata biyo bayan amfani da bayanan shafin.

7. Amincewa da Sharuɗɗa
Da zarar ka shiga ko ka ci gaba da amfani da wannan shafi, hakan na nuna amincewarka da duk sharuɗɗan da aka bayyana. Idan baka amince da su ba, kana da damar daina amfani da shafin nan take.

8. Tuntuɓar Mu
Idan kana da tambaya ko ra’ayi game da waɗannan sharuɗɗa, zaka iya tuntuɓar mu ta adireshin imel ko ta shafin Tuntube Mu.